Posts

Showing posts from February, 2025

GWAMNAN KANO YA DAKATAR DA SHUGABAN MA'AIKATAN JAHAR KANO- Auwal Shuaibu Jae

Image
Gwamnan Kano ya dakatar da mai rikon mukamin Shugaban Ma’aikatan jihar saboda zargin yanke wa Ma’aikata Albashi.

KNSG SUSPEND HEADS OF SERVICE

Image
PRESS RELEASE 27/02/2025 Salary Fraud: Governor Yusuf Suspends Acting Head of Service with Immediate Effect Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has suspended with immediate effect the Acting Head of Service and Permanent Secretary, Establishment, Salisu Mustapha, over alleged salary deductions and non-payment of some civil servants’ salaries. In a statement issued on Thursday by the governor’s spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa, it was confirmed that Salisu Mustapha has also been directed to step aside as Permanent Secretary, Establishment, under the Office of the Head of Service, to allow for an unhindered investigation. To ensure administrative continuity, the governor has approved the appointment of Malam Umar Muhammad Jalo, the Permanent Secretary, REPA, as the new Acting Head of Service, pending the outcome of the ongoing probe. Governor Yusuf reaffirmed his zero-tolerance stance on financial malpractice, warning that anyone found guilty will face sever...

AN TSINCI GAWAR ƊALIBI A CIKIN MAKARANTA- Kabiru Bashir Fulatan, Daily Trust

Image
Rahotanni sun bayyana cewa an tsinci gawar wani dalibi mai shekaru 15 a Kwalejin Fasaha da ke Malali, Kaduna, inda ake zargin wasu ɗalibai ‘yan uwansa sun yi masa duka har lahira. AMINIYA ta ruwaito cewa wannan lamari ya tada hankalin jama’a, musamman ganin cewa a watan Janairu ma an samu rahoton mutuwar wani dalibi a makarantar Air Force Comprehensive sakamakon hukuncin da takwarorinsa suka masa. Matsalar cin zarafi da zaluntar dalibai a makarantu na kara ta’azzara, lamarin da ke buƙatar gaggawar daukar mataki daga hukumomi. Matakan da Ya Kamata Gwamnati ta Ɗauka 1. Tsaurara Dokoki Kan Cin Zarafin Dalibai – Ya zama dole a samar da tsayayyen doka da ke hukunta duk wani dalibi, malami, ko ma’aikaci da aka samu da laifin cin zarafi ko zaluntar wani. Advertisement 2. Ƙarfafa Tsaro a Makarantu – A samar da jami’an tsaro ko masu sa ido domin hana irin waɗannan cin zarafi. 3. Kafa Layukan Koka wa Gwamnati – Dalibai da iyayensu su samu damar kai ƙorafi cikin sauƙi idan ana zaluntar su. 4. Ilm...

WAEC RELEASED PRIVATE SSCE 2024 RESULT

Image
Tribune Online Website Cropped Logo Type your search query and hit enter: Type Here WAEC releases NovDec 2024, WASSCE resit, Withheld results Affected candidates Reps call for top WAEC officials' detention, Strike won't affect WAEC exam, Waec results, WAEC releases results of first computer-based WASSCE, Step-by-step guide on how to check your WAEC result, WAEC to conduct CB-WASSCE for private candidates October 25, WAEC derecognises 13 schools, WAEC workers WAEC releases Nov\Dec 2024 exam results, records 53.64% pass By  Tunbosun Ogundare   February 16, 2025       The West African Examinations Council (WAEC) has released the results of the 2024 November/December West African Senior School Certificate Examinations (WASSCE), for private candidates (second series). The examination body announced the release of the results on Sunday night. A total of 65,023 candidates sat the examination, out of which 34,878 candidates, representing 53.64%, obtained credits and abo...

NECO TA SAKI SAKAMAKON EXTERNAL SSCE 2024 - Auwal S. Ja'e

Image
Hukumar jarrabawar NECO ta saki sakamakon jarrabawar Private SSCE a yau 14/2/2025.   Hukumar jarrabawar ta ce an samu kyakkyawar nasara a wannan jarrabawar ta shekarar 2024. Shugaban hukumar Professor Dantani ya ce, kimanin kaso 67.53% cikin ɗari ne su ka samu 5 credits tare da Lissafi da Turanci. Dantani ya ƙara da ce wa, an samu raguwar maguɗin jarrabawa a wannan karin idan aka kwatanta ta da jarrabar shekarar 2023.  Hukumar ta ce, daga yanzu kowa zai iya duba sakamakon jarrabawarsa ta yanar Gizo-gizo.   Auwal Shuaibu  Ɗauke da rahoto, teachers Media.

SSA GIRL CHILD EDUCATION TA GABATAR DA TARON SCHOOL'S HOME MANAGEMENT SUBJECT

Image
Ofishin babbar mai taimakawa gwamnan Kano akan harkokin Ilimin Ya’ya mata ta shirya taron na musamman domin duba tsarin darasin koyar da tattalin gida ga dalibai mata a makarantun Sakandire na jahar Kano. A yayin taron Hafsat Aminu Adahama Babbar mai taimakawa Gwamna Abba Kabir Yusif akan ilimin Ya’ya mata tace wajibi ne a dawo da koya ilimin tattalin gida musamman a makarantun sakandire na mata a kano, ta yadda zai taimaka musu wajan tafiyar da iyalansu. Hafsat Adahama tace idan wannan darasi ya dawo yadda ake bukhata akwai yiwuwar za’a samu raguwar mace-macen aure a jahar Kano. Mustapha Muktar Dangishirin Gaya GCE Advocate gaya local govt.

MALAMAN MAKARANTA NA ABUJA SUN SHIGA YA JIN AIKI AKAN RASHIN BIYAN ₦70000- Auwal Shuaibu

Image
Search Inda Ranka Inda Ranka NewsMalaman Makaranta Da Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi Sun Tsunduma Yajin Aiki Published 29 minutes ago on February 13, 2025By KABIRU BASIRU FULATAN Malaman Makaranta Da Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi Sun Tsunduma Yajin Aiki A Spread the love DAGA YASIR SANI ABDULLAHI  Ƙungiyar malamai ta NUT-FCT da ma’aikatan ƙananan hukumomi na NULGE sun fara yajin aiki na dindin a yau Alhamis, sakamakon gazawar shugabannin ƙananan hukumomi wajen aiwatar da sabon albashi mafi ƙarancin na ₦70,000 da aka amince da shi tun Disamba 2024. Ƙungiyoyin sun koka cewa duk da cewa sauran ma’aikatan FCT sun fara karɓar sabon albashin, an bar malaman firamare da ma’aikatan ƙananan hukumomi a baya. Sun ce sun ba shugabannin isasshen lokaci domin su cika alƙawarin da suka ɗauka amma sun kasa, don haka suka yanke shawarar ci gaba da yajin aiki har sai an biya su hakkokinsu.

KABIRU BICHI RECRUITS 200 NEWLY TEACHERS

Image
Press Release... Kabir Abubakar Foundation Issues Appointment and Salary Upgrade Letters to 318 Teachers The Kabir Abubakar Foundation, under the leadership of Hon. Abubakar Kabir Abubakar, a member of the House of Representatives for Bichi Federal constituency, has issued appointment letters to the newly 200 employed and salary upgrade letters to 118 existing teachers Dr. Habibu Usman Abdu, the head of the education committee of the Kabir Abubakar Foundation, stated this while addressing newsmen during the grand occasion held at Bichi. Dr. Habibu pointed out that with the employment of the new teachers by the foundation, the total number of teachers has now reached 318. According to him, the newly employed teachers will be posted to primary schools, secondary schools, and Islamic schools in the entire Bichi Local Government. He noted that since the year 2020, the education committee being sponsored by the member representing Bichi Federal Constituency, Abubakar Kabir Abubakar, has em...

KNSG- APPOINTED NEW SSG

Image
PRESS RELEASE 08/02/2025 BREAKING: Governor Yusuf Appoints Umar Farouk Ibrahim as Kano New SSG Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf, has appointed Umar Farouk Ibrahim as the new Secretary to the State Government (SSG). The appointment was announced in a statement issued by the governor’s spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa, on Saturday. Ibrahim’s appointment takes effect from Monday, February 10, 2025. According to the statement, Ibrahim was selected based on his extensive experience and expertise, which are expected to play a vital role in advancing the administration’s development agenda and keeping the state on track with its goals. Umar Farouk Ibrahim brings over three decades of distinguished public service to his new role.  His career in the civil service, spanning from 1987 to 2023, has been marked by key leadership positions that significantly contributed to the governance and administrative structure of Kano State. From March 2001 to May 2015, Ibrahim served as the P...

GWAMNATIN KATSINA ZA TA SAUKE DUK WANI PRINCIPAL DA YA FAƊI JARRABAWA

Image
Search... Search... HOME LABARAI SIYASA MUTANE NEWS KATSINA POST TV OPINION   Friday, 07 February, 2025 |     Gwamnatin Katsina Ta Amince Da Cire Duka Faransifal-Faransifal Din Da Suka Fadi Jarabawa Posted By: Sadiq Bindawa -- Friday, 07 Feb, 2025 Malamai Gwamnatin Jihar Katsina ta amince da cire shugabannin makarantu (principals) da suka gaza samun maki 50% a jarabawar gwaji da aka shirya masu a fadin jihar. A wata sanarwa da Alhaji Nura Katsayel, Mai Baiwa Gwamnan Jihar Katsina Shawara na Musamman kan Harkokin Ilimin Sakandare, ya fitar, ya bayyana cewa waɗanda suka fadi za a tura su zuwa wasu makarantu matsayin malamai ko kuma sassa daban-daban na ma’aikatun gwamnati da suka dace da ƙwarewarsu. Katsayal yace aa dauki matakin ne domin inganta harkar ilimi a Jihar Katsina wanda acewar shi ilimi shine babban kudirin Gwamna Dikko Radda. Daga nan yace wannan ya tabbatar da aniyar gwamnatin Katsina na tabbatar da cewa shugabannin makarantu sun dace da tsare-tsare na c...

ILIMI- Za a soke tsarin 9-3-4 System a Nigeria.

Image
Gwamnatin ta gabatar da sabon tsarin karatun bai daya na shekaru 12, wanda zai bai wa yara damar neman ilimin firamare da sakandare a hade. Kafin daukar wannan mataki ana kan tsarin 6-3-3-4 wato shekaru 6 a Furamare da shekaru 3 a karamar sakandire da shekaru 3 a babbar sakandire sai kuma shekaru 4 a makarantar gaba da sakandire. Rahotanni nacewa , gwamnatin tarayyar ta koma kan tsarin 12- 4 wato an hadewa dalibai neman Ilimi daga Furamare har sakandire. Haka kuma, an nemi majalisar kolin kan ilimi ta kasa ta amince da shekaru 16 a matsayin mafi ƙanƙantar shekarun shiga jami’o’i a kasar nan. Ministan ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya bayyana hakan a Abuja, yayin taron gaggawa na kwamatin kula da Ilimi na kasa A wajen taron, an samu halartar kwamishinonin ilimi daga jihohi 36 da babban birnin tarayya (FCT), hukumomi, da kungiyoyi. A cewar Dakta Alausa, idan an haɗa ilimin sakandare cikin ilimin bai daya, dalibai za su samu damar ci gaba da karatu ba tare da katsewa ba har zuwa shekaru 16. ...

*FGN- Za ta ƙara yawan jahohin Nigeria guda 31.- RFI HAUSA

Image
Kwamitin gyaran kundin tsarin mulki na Majalisar wakilan Najeriya, ya ce ya karbi buƙatar ƙirƙiro jihohi 31 daga sasan kasar, domin ƙara yawan jihohin da ake da su akan 36 dake wanzuwa yanzu haka. Shugaban kwamitin Benjamin Kalu, wanda shi ne mataimakin shugaban Majalisar wakilai, ya bayyana haka a zaman majalisar.Kalu ya ce bukatun sun hada da 6 daga Arewa ta Tsakiya, 4 daga Arewa ta Gabas, 5 daga Arewa ta Yamma, sai kuma 5 daga Kudu maso Gabas da 4 daga Yankin Kudu maso Kudu da 7 daga Kudu maso Yamma.Ga jerin bukatun kamar yadda Kalu ya bayyana.- Jihar Okun daga Kogi- Jihar Okura daga Kogi- Jihar Confluence daga Kogi - Jihar Benue Ala daga Benue - Jihar Apa daga Benue- Jihar FCT daga FCT- Jihar Amana daga Adamawa- Jihar Katagum daga Bauchi - Jihar Savannah daga Borno- Jihar Muri daga Taraba.- Jihar New Kaduna daga Kaduna- Jihar Gujarat daga Kaduna - Jihar Tiga da Ari daga Kano- Jihar Kainji daga Kebbi - Jihar Etiti a yankin Kudu maso Gabas- Jihar Orashi a yankin Kudu maso Gabas- Ji...

DR. HALIMA ƊANGAMBO TA ZAMA PROF.

Image
BUK- KYAN 'YA TA GAJI UBANTA  Dr. Halima Ɗangambo ta zama Farfesa a fannin sashen Harsunan Najeriya da ke jami'ar Bayero ta Kano    Farfesa Halima Ɗangambo 'ya ce ga Farfesa Ɗangambo na sashen Harsunan Najeriya dake jami'ar Bayero. Comrade Auwal Shuaibu Jae