DR. HALIMA ƊANGAMBO TA ZAMA PROF.
BUK- KYAN 'YA TA GAJI UBANTA
Dr. Halima Ɗangambo ta zama Farfesa a fannin sashen Harsunan Najeriya da ke jami'ar Bayero ta Kano
Farfesa Halima Ɗangambo 'ya ce ga Farfesa Ɗangambo na sashen Harsunan Najeriya dake jami'ar Bayero.
Comrade Auwal Shuaibu Jae
Comments
Post a Comment