PROFESSOR RAKAKA YA RASU
Inna'lillahi wa'inna'ilaihirraju'un.
Professor Sani Hamisu Rakaka ya rasu .
Professor Sani Hamisu Rakaka na jami'ar Bayero ya rasu a ranar Alhamis 3/4/2025.
Rakaka na daya daga cikin profesoshin sashen Nazarin Harsuna na jami'ar Bayero dake Kano a fannin Larabci (Arabic Department).
Allah ya ji ƙansa da rahama.
Baba Comrade dauke da rahoto daga El-magazine03042025
Comments
Post a Comment