*FGN- Za ta ƙara yawan jahohin Nigeria guda 31.- RFI HAUSA
Kwamitin gyaran kundin tsarin mulki na Majalisar wakilan Najeriya, ya ce ya karbi buƙatar ƙirƙiro jihohi 31 daga sasan kasar, domin ƙara yawan jihohin da ake da su akan 36 dake wanzuwa yanzu haka. Shugaban kwamitin Benjamin Kalu, wanda shi ne mataimakin shugaban Majalisar wakilai, ya bayyana haka a zaman majalisar.Kalu ya ce bukatun sun hada da 6 daga Arewa ta Tsakiya, 4 daga Arewa ta Gabas, 5 daga Arewa ta Yamma, sai kuma 5 daga Kudu maso Gabas da 4 daga Yankin Kudu maso Kudu da 7 daga Kudu maso Yamma.Ga jerin bukatun kamar yadda Kalu ya bayyana.- Jihar Okun daga Kogi- Jihar Okura daga Kogi- Jihar Confluence daga Kogi - Jihar Benue Ala daga Benue - Jihar Apa daga Benue- Jihar FCT daga FCT- Jihar Amana daga Adamawa- Jihar Katagum daga Bauchi - Jihar Savannah daga Borno- Jihar Muri daga Taraba.- Jihar New Kaduna daga Kaduna- Jihar Gujarat daga Kaduna - Jihar Tiga da Ari daga Kano- Jihar Kainji daga Kebbi - Jihar Etiti a yankin Kudu maso Gabas- Jihar Orashi a yankin Kudu maso Gabas- Jihar Adada daga Enugu - Jihar Orlu daga Kudu maso Gabas- Jihar Aba daga Kudu maso Gabas- Jihar Ogoja daga Cross River- Jihar Warri daga Delta- Jihar Ori daga Rivers- Jihar Obolo daga Rivers- Jihar Torumbe daga Ondo- Jihar Ibadan daga Oyo- Jihar Lagoon
Comments
Post a Comment