Posts

Showing posts from April, 2024

Hukumar JAMB TA FUTAR DA SAKAMAKON JARRABAR 2024

Image
JAMB Ta Rike Sakamakon Jarabawar Dalibai 64,624 Tare Soke Lasisin Wata Cibiyar Jarabawarta A Kano https://www.indaranka.com/2024/04/29/jamb-ta-rike-sakamakon-jarabawar-dalibai-64624-tare-soke-lasisin-wata-cibiyar-jarabawarta-a-kano/

ANCOPS KANO TA MIKA KUNDIN MULKI GA SABUWAR SHUGABA TA RIKO HAJIYA UWANI AHMED BALARABE

Image
A ranar Asabar 27/4/2024 aka yi handing over tsakanin rusassar ƙungiyar da sabuwa ta riƙon ƙwarya kafin a yi zaɓe.   An yi wannan Handing over ne a babban ɗakin taro na Ministry of Education a yammacin wannan rana ta Asabar kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙungiyar ya tanada .   Sabuwar shugabar ta wannan ƙungiya ta yi alkawarin za su yi aiki tukuru ba tare da nuna banbanci ba. Sannan ta kara da cewa , za su yi aiki tare da Ministry of Education da kuma dukkannin hukumomin ilimi na jahar Kano kamar yadda ya kamata.   Comrade Auwalu S. Ja'e     Dauke da rahoto@teachersmedia.20240427

ANCOPS KANO HAND OVER

Image
The out going ANCOPS of Kano State Chapter handed over to a newly Caretaker ANCOPS at Ministry of Education Kano State Conference Hall today Saturday 27th April 2024 after dissolved the out going ANCOPS by the Honourable Commissioner of Education Alhaji Umar Haruna Doguwa. Hajiya Uwani Ahmed Balarabe who is the newly ANCOPS president said, they will work hand to hand with Ministry of Education and all education sectors inorder to achieve all Educational goals.    Reported by Comrade Auwalu S. Ja'e  @teachersmedia20240427

GWAMNATIN KANO ZA TA FARA SAYAN GIDAJE DOMIN MAIDA SU MAKARANTU

Image
A wani yunkuri na tabbatar da samar da isassun makarantu a fadin jihar, gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na fara siyen gidaje da gine-gine masu zaman kansu a unguwannin da suke cike da cunkoson jama’a, domin mayar da su makarantu. Wannan mataki na daya daga cikin kokarin da gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf ke yi na samar da ilimi mai inganci ga al’umma.

DECLARES STATE OF EMERGENCY ON EDUCATION

Image
 Kano Govt Declares State of Emergency on Education Kano Govt Declares State of     Emergency on Education By Politics Digest -April 22, 2024 Alhaji Umar Haruna Doguwa Alhaji Umar Haruna Doguwa Kano Govt Declares State of Emergency on Education POLITICS DIGEST – Kano state government is to declare a state of emergency in the education sector. The state commissioner of education Alhaji Umar Haruna Doguwa stated this monday at three days workshop for the Development of the sector’s annual Operational Plan for education held in Kaduna. The commissioner further said that on May the 6th this year, the governor of Kano State Alhaji Abba Kabir Yusuf, will pronounce the declaration of a state of emergency in the education sector. Doguwa said that with this intended declaration, education shall henceforth take a lead, as first line charge item in government priorities . The commissioner revealed that the state will launch an admission drive in two weeks time, at the five emir...

NEWLY ANCOPS KANO CHAPTER

Image
A ranar Talata Commissioner Ilimi na Jahar Kano Alhaji Umar Haruna Doguwa ya sauke shuwagabannin ANCOPS na jahar Kano a inda ya naɗa sababbi na riƙon ƙwarya a offishinsa .    Shugabannin sun haɗa da:- 1- Comrade Uwani Ahmed Balarabe (Principal GGSS Yargaya) a Matsayin President. 2- Comrade Dahiru Habib (State Secretary) a matsayin Secretary 3- Comrade Rumasa'u  a matsayin Treasurer.    Comrade Auwalu Shuaibu jae             @teachersmedia24042024

TUC KANO CHAPTER

Image
A yau ranar Juma'a 19/4/2024 ƙungiyar TUC reshen jahar Kano ta rantsar da sabbin shugabanninta a inda aka rantsar da Comrade Hajiya Maryam Yahaya Musa a matsayin Chairperson kamar yadda doka ta tanada.

NEW NATIONAL EDUCATION DATA SYSTEM

Image
PRESIDENT TINUBU ESTABLISHES NATIONAL EDUCATION DATA SYSTEM AND APPROVES SKILL DEVELOPMENT FOR ALL LEVELS OF EDUCATION, TEACHERS' TRAINING AND SUPPORT NATIONWIDE President Bola Tinubu has approved system-wide policies to comprehensively overhaul the education sector to improve learning and skill development, increase enrolment, and ensure the academic security of the nation's children. The approved policies are captured as DOTS, an acronym representing: Data Repository, Out-of-School Children Education, Teacher Training & Development, and Skill Development & Acquisition. (1) Data Repository Currently, there is a paucity of coordinated, verifiable, and authentic data on all aspects of the education sector in Nigeria, which is critical for planning. Consequently, the President has approved the conduct of an extensive census of the following: (a) All schools in Nigeria from primary to tertiary level, their conditions and live-in facilities, proximity to one another, educat...

BESDA/2023-2024 PROMOTION VERIFICATION , SUBEB KANO

Image
      NUT KANO STATE WING   Kungiyar malaman makaranta ta NUT reshen jahar Kano na ƙara sanar da dukkanin malaman makaranta ce wa, a yau ranar Litinin 15/4/2024 za a fara aiwatar da ayyukan tantance malaman BESDA wadanda za a maida su permanent staff a ƙarƙashin hukumar SUBEB ta jahar Kano bisa jagorancin the Executive Chairman na hukumar kamar yadda aka tsara.  Haka kuma duk a yau za a fara shirya sabon Brief na Promotion na shekarar 2023 da kuma 2024 tare da kuma shigar da dukkanin malaman makaranta wadanda aka tsallake a baya don ganin an bawa Kowa hakkinshi.   Shugaban kungiyar Comrade Baffa Ibrahim Garko ya ja hankalin dukkanin shuwagabannin NUT na Branches wajan ganin sun tabbatar da ganin an sa duk wanda ya cancanta a wannan Promotion Brief ba tare da an samu matsala irin ta baya ba.  A ƙarshe shugaban ya isar da sakon Barka da sallah da kuma na taaziyya ga dukkanin malaman makaranta.   Wannan saƙo ne daga Shugaban kungiyar malaman makarant...

JARRABAWAR DA AKAI WA YAN BESDA KANO TA FUTO

Image
    SUBEB KANO HQ BESDA KANO  Hukumar Ilimin Bai Daya ta Jiha tana sanar da Malam BESDA wadanda suka zana jarrabawa daukar aiki na din din cewa Hukumar ta saki sakamakon jarrabawar da suka rubuta. Ana iya duba sakamakon a kan wab site na www.kanosubeb.org.ng  Log in: -LGEA Password:-Exam number ( All in Capital letters) sanarwa daga Mai rikon Daraktan Sashen wayar da Kai na Hukumar Balarabe Danlami Jazuli A madadin Shugaban Hukumar Malam Yusif Kabir

KANO BESDA RECRUITMENTS EXAM HAS BEEN RELEASED

Image
  This is to inform all BESDA staff who sat for Kano State Recruitement Examination Result for permanent staff has been released.   You can check your result via SUBEB portal link https://www.kanosubeb.org.ng

Hukumar Ilimin baidaya ta jahar Kano (SUBEB)

Image
SUBEB KANO.  Shugaban hukumar ilimin baidaya ta jahar Kano Alhaji Yusuf Kabir Gaya ya bada umarnin ce wa , daga yanzu an dena bada shaidar kammala karatun Primary ( *First Leaving Certificate* ).  Haka kuma duk wata dama da shirya jarrabawa ta JSS *(BECE)* ta dawo karkashin ofishin JSS tare da hadin guiwa da KERD .  Sannan ya kara da ce wa duk wani yunkuri na samar da wata *makaranta ta community* dole ne a samar da ita bisa dokar hukumar.   Haka zalinka ya kara da ce wa, duk wani sabon Head *Teachers ko Principal* dole ne a naɗa shi bisa sabuwar dokar da aka ayyana a baya.   Daga nan ya kara da ce wa, dukkanin ma'aikatan da su ke a LGEAs da aka maida su Aji a ranar 14/9/2023 to ya zama dole su girmama wannan posting da akai musu ko su ɗanɗana kuɗarsu.  Sannan ya ja kunnen dukkanin ES da HOUs da su guji karɓar kuɗaɗe daga hannun malaman makaranta musamman waɗanda su ke sababbi domin buɗe File ko wani abu.   A ƙarshe ya ya tabbatar da ce wa,...

SUBEB KANO NEW DIRECTIVES

Image
           SUBEB KANO HQ  The Executive order to all HOUs , E/S and other staff 1. The executive chairman.directed that no more first leaving school certificate as.for now.  2. BECE exams are under the control of Subeb Jss Dept and liason with KERD. 3. Issue on creating community basic / upper schools is also under the guidelines of Subeb. 4. All appointment of new headteachers should be based on Subeb recently guidelines on that. 5. All staff working in the LGEAs and being posted to schools are warns to abide by 14/9/2023 posting immediately, if not the E.S and Hou's should bear the consequences. 6. The state government approved the recruitment of 5630 new intake teachers. 7. Subeb is committed towards settling the issue of under staffing, and over staffing in our schools 8. Posting of ongoing recruitment of teachers is based with consideration of residential areas. 9. Moreso, the state government approved to recruits additional 4000 teachers as ...

Sabuwar dokar naɗa shuwagabannin makarantu na Primary da junior Schools(Head Teachers/Principals

Image
         SUBEB KANO HQ. Sabuwar dokar naɗa Head of teachers( *Basic and Upper Basic* ).  1- Dole ne duk wanda zai zama Principal ya kasance yana da takardar Degree ko sama da haka, idan Head Teacher ne na Lower Basic to ya kasance yana da NCE akalla. 2- Kuma yana jin Turanci.  3- Kuma dole sai yana da 15 years na year of service.  4- Kuma dole ya kasance ya kai matakin albashi na 13 ko sama da haka .   Haka kuma duk wanda zai riƙe makarantar Nomadic to ya zama tilas yana jin Fullanci.             Sanarwa daga        SUBEB Chairman 2024    Teachersmedia@01042024