GWAMNATIN KANO ZA TA FARA SAYAN GIDAJE DOMIN MAIDA SU MAKARANTU

A wani yunkuri na tabbatar da samar da isassun makarantu a fadin jihar, gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na fara siyen gidaje da gine-gine masu zaman kansu a unguwannin da suke cike da cunkoson jama’a, domin mayar da su makarantu.

Wannan mataki na daya daga cikin kokarin da gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf ke yi na samar da ilimi mai inganci ga al’umma.

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA