JARRABAWAR DA AKAI WA YAN BESDA KANO TA FUTO
SUBEB KANO HQ
BESDA KANO
Hukumar Ilimin Bai Daya ta Jiha tana sanar da Malam BESDA wadanda suka zana jarrabawa daukar aiki na din din cewa Hukumar ta saki sakamakon jarrabawar da suka rubuta.
Ana iya duba sakamakon a kan wab site na www.kanosubeb.org.ng
Log in: -LGEA
Password:-Exam number ( All in Capital letters)
sanarwa daga Mai rikon Daraktan Sashen wayar da Kai na Hukumar Balarabe Danlami Jazuli
A madadin Shugaban Hukumar Malam Yusif Kabir
Comments
Post a Comment