ANCOPS KANO TA MIKA KUNDIN MULKI GA SABUWAR SHUGABA TA RIKO HAJIYA UWANI AHMED BALARABE
A ranar Asabar 27/4/2024 aka yi handing over tsakanin rusassar ƙungiyar da sabuwa ta riƙon ƙwarya kafin a yi zaɓe.
An yi wannan Handing over ne a babban ɗakin taro na Ministry of Education a yammacin wannan rana ta Asabar kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙungiyar ya tanada .
Sabuwar shugabar ta wannan ƙungiya ta yi alkawarin za su yi aiki tukuru ba tare da nuna banbanci ba. Sannan ta kara da cewa , za su yi aiki tare da Ministry of Education da kuma dukkannin hukumomin ilimi na jahar Kano kamar yadda ya kamata.
Comrade Auwalu S. Ja'e
Dauke da rahoto@teachersmedia.20240427
Comments
Post a Comment