Sabuwar dokar naɗa shuwagabannin makarantu na Primary da junior Schools(Head Teachers/Principals
SUBEB KANO HQ.
Sabuwar dokar naɗa Head of teachers( *Basic and Upper Basic* ).
1- Dole ne duk wanda zai zama Principal ya kasance yana da takardar Degree ko sama da haka, idan Head Teacher ne na Lower Basic to ya kasance yana da NCE akalla.
2- Kuma yana jin Turanci.
3- Kuma dole sai yana da 15 years na year of service.
4- Kuma dole ya kasance ya kai matakin albashi na 13 ko sama da haka .
Haka kuma duk wanda zai riƙe makarantar Nomadic to ya zama tilas yana jin Fullanci.
Sanarwa daga
SUBEB Chairman 2024
Teachersmedia@01042024
Comments
Post a Comment