NEWLY ANCOPS KANO CHAPTER
A ranar Talata Commissioner Ilimi na Jahar Kano Alhaji Umar Haruna Doguwa ya sauke shuwagabannin ANCOPS na jahar Kano a inda ya naɗa sababbi na riƙon ƙwarya a offishinsa .
Shugabannin sun haɗa da:-
1- Comrade Uwani Ahmed Balarabe (Principal GGSS Yargaya) a Matsayin President.
2- Comrade Dahiru Habib (State Secretary) a matsayin Secretary
3- Comrade Rumasa'u a matsayin Treasurer.
Comrade Auwalu Shuaibu jae
@teachersmedia24042024
Comments
Post a Comment