COMRADE YAHAYA RAMADAN YA ZAMA NUT CHAIRMAN NA DALA
Kungiyar Malaman makaranta reshen karamar hukumar Dala ta gudanar da zaɓan shugabancin ƙungiyar malaman makaranta (NUT) . Kungiyar malaman makaranta reshen karamar hukumar Dala ta gudanar da zaben shugabancin ƙungiyar kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙungiyar NUT ta tsara a inda aka zaɓi sabbin shugabannin ƙungiyar kamar haka :- 1. Comrade Yahaya Ramadan (Chairman) 2. Comrade Zakariyya Iliyasu Siyasiya (Dep. Chairman) 3. Comrade Murtala Baƙo Lamiɗo (1st V/C,) 4. Comrade Sunusi Habib Zubairu (2nd V/C) 5. Comrade Yusuf Isa Dodo (3rd V/C) 6. Comrade Muhsin Sunusi (Branch Secretary) 7. Comrade Umar Muhd Magashi ( Ass. Secretary) 8. Comrade Nura Abdullahi (Treasurer) 9. Comrade Jamila Ibrahim (F/secretary) 10. Comrade Ibrahim Hamza Ibrahim (Soc. Secretary) 11. Comrade Hamza Sharif Nata'ala (Publicity Secretary) 12. Comrade Ashiru Yusuf (Auditor l) 13. Comrade Adakawa (Auditor ll ) Zaɓen ya gudana ne bisa jagorancin Comrade Kabiru Garba Fagge (NUT State 3rd V/C) tare da Co...