COMRADE YAHAYA RAMADAN YA ZAMA NUT CHAIRMAN NA DALA

Kungiyar Malaman makaranta reshen karamar hukumar Dala ta gudanar da zaɓan shugabancin ƙungiyar malaman makaranta (NUT) .
  Kungiyar malaman makaranta reshen karamar hukumar Dala ta gudanar da zaben shugabancin ƙungiyar kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙungiyar NUT ta tsara a inda aka zaɓi sabbin shugabannin ƙungiyar kamar haka :-
1. Comrade Yahaya Ramadan (Chairman)
2. Comrade Zakariyya Iliyasu Siyasiya (Dap. Chairman)
3. Comrade Murtala Baƙo Lamiɗo (1st V/C,)
4. Comrade Sunusi Habib Zubairu (2nd V/C)
5. Comrade Yusuf Isa Dodo (3rd V/C)
6. Comrade Muhsin Sunusi (Branch Secretary)
7. Comrade Umar Muhd Magashi ( Ass. Secretary)
8. Comrade Nura Abdullahi (Treasurer)
9. Comrade Jamila Ibrahim (F/secretary)
10. Comrade Ibrahim Hamza Ibrahim (Soc. Secretary)
11. Comrade Hamza Sharif Nata'ala (Publicity Secretary)
12. Comrade Ashiru Yusuf (Auditor l)
13. Comrade Adakawa (Auditor ll )
   Zaɓen ya gudana ne bisa jagorancin Comrade Kabiru Garba Fagge (NUT State 3rd V/C) tare da Comrade Shehu Badamasi Gora ( National Rep) da kuma Comrade Umar Tijjani Madigawa (Managing Editor).
Comrade Auwal Shuaibu Jae
Ɗauke da rahoto 23/1/2025

Comments

Popular posts from this blog

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA

MOE Kano ta soke transfer malaman makaranta