Alhaji Mustapha Aminu ya zama Sabon AGILE Coordinator na Kano.
A yau ranar Litinin 21/1/2025 Alhaji Mustapha Aminu ya kama aiki na zama Coordinator na AGILE reshen jahar Kano.
Alh Mustapha ya karɓi ragamar tabbatar da yin wannan jagoranci daga hannun Alhaji Nasiru Kwall tare da yi masa fatan Allah ya sa a fara aiki lafiya cikin nasara.
Mustapha ya ce ƙofarsa a buɗe take wajan karɓar shawarwari masu kyau wajan sauke nauyin da aka bashi wajan kammala ayyukan hukumar daidai da muradun hukumar ilimi da ma Gwamnatin Kano.
Comments
Post a Comment