Posts

Showing posts from October, 2023

FGN Confirmed NUT is the only Trade Union of Teachers.

Image
Federal Government said Nigeria Union of Teachers is the only Licensed and certified Trade Union of Teachers. Any uncertified organization of Teachers union is unrecognized by the Nigerian Constitution and civil Service Rules 1999 . The Nigeria Police Forces will not tolerate any illegal move with name of Teachers organization in Kano State and Nation wide. We are calling the attention of Teachers to reject any illegal struggle or fighting. Nigeria Union of Teachers is a major trade union in Nigeria. It was formed to create a united front for practitioners of the teaching profession in the country. Major objectives of the union covers the improvement in economic conditions of teachers, an avenue for bringing forth ideas about the educational development of the country from the perspectives of teachers and general economic security for teachers in the country.

NIGERIA UNION OF TEACHERS KANO STATE WING

Image
A ranar Alhamis 26/10/2023 Shugaban kungiyar malaman makaranta Reshen  jahar Kano (NUT) Comrade Babba Ibrahim Garko ya tabbatarwa da Teachers Media ce wa, Gwamnatin jahar Kano za ta sake bawa malaman makaranta wadanda ba su da shaidar kwarewar aikin koyarwa horo na musamman kamar yadda aka yi a shekarar 2014 . Domin sama Wa malaman takardar shaidar mafi ƙarancin koyarwa wato NCE/PGDE a ƙarƙashin hukumar ilimin baidaya ta Kano wato SUBEB.   Kuma ya kara tabbatar mana da ce wa , wadanda su ka yi wancan karatu na farko a FCE Kano FCE Bichi su ma nan da bada dadewa ba za su karbi certificate na su kamar yadda takwarorinsu na LEGAL da SRCOE su ka karbi shaidarsu   Comrade Auwalu Shuaibu Jae      Dauke da rahoto.

KANO STATE GOVT

Image
Education Kano MOE Constitutes 6-Member Committee To Verify Teachers of Teacher Upgraded Programme (T.U.P) 17 hours agoby Magaji Zarewa Written by Magaji Zarewa From: ZULAIHAT AHMAD UBA Kano State Ministry of Education has constituted a 6-member committee to verify teachers that participated in the Teacher Upgraded Programme (TUP) introduced in 2014 aimed at improving teaching profession. Recall that in March 2014, Kano State Executive Council had granted approval to State Universal Basic Education Board (SUBEB) to commence the Professional Upgrade of all unqualified teachers in the state to acquire the minimum teaching qualification of NCE/PDE as required in the country.

DALA ZONAL EDUCATION DIRECTORATE

Image
Presenting gift to chairman ANCOPSS retired Muhd.Lawan(collect).

LITATTAFAN DA DANA YANZU A MAKARANTUMMU

Image
Da za a dawo kan wannan tsohon tsarin da an samu gyaran ilimi ta fuskar iya karatu da rubutu da kuma sanin fannukan kimiyya da fasaha a dukkanin makarantunmu.   Amma a yanzu kuma akan tsarin da ake kai sai yaro ya yi Degree amma wallahi bai iya karatu da rubutu na Harshen Hausa ba. Balle ya san al'adun Hausawa na gargajiya.   Daina amfani da wannan tsari na Da , na ɗaya daga cikin tubalin tokar da su ka lalata darajar ilimi musamman a ƙasar Hausa.  Idan mu kai duba akan litattafan Da irin su :- 1- Ruwan bagaja 2- Shehu Umar 3- Magana jari 4- Wasanni da al'adu 5- Iliya ɗanmaiƙarfi 6- Dodanniya maibishiya 7- Tatsuniyoyi da wasanni 8- Ka koyi karatu d.s   Duk waɗannan litattafai su na koyar da Tarbiyya da ladabi da biyayya da raya al'adun Hausawa da kuma koyar da karatu da rubutun Hausa .    To amma yanzu an watsar da su an kama na ƙarya.    Allah ya kyauta  Comrade Auwalu Shuaibu Jae

NEWLY RECRUITED SCREENING/KANO STATE GOVT.

Image
PRESS RELEASE 24/10/2023 The state Screening and Verification Committee for workers employed at the tail end of the immediate past administration had submitted its report to the state Government. The Committee, it could be recalled was inaugurated on the 16th August, 2023 and mandated to among others review the recruitment of 10,800 workers employed by the Ganduje's administration. The incumbent Government discovered that such exercise was characterized by flagrant abuse of civil service rules and nepotism. Presenting the report to the Secretary to the state Government, Dr. Abdullahi Baffa Bichi, the chairman of the Committee, Dr. Umar Shehu Minjibir (Garkuwan Minjibir) said in the course of the screening exercise 13,916 workers were found to have been recruited as against the 10,800. He said out of this figure (13,916)12,566 were screened while the remaining balance of 1,350 did not appear or present themselves for the exercise. Dr. Shehu Minjibir explained that the Committee exh...

KANO STATE PRIVATE AND VOLUNTERY INSTITUTE

Image
Darakta mai kula da tabbatar da inganci a hukumar dake kula da makarantu masu zaman kan su, a jihar Kano, Alhaji Sagir Umar Ɗanbare, ya bayyana hakan yayin saukar karatun Alkur'ani.

GSS DALA, KANO.STATE

Image
A student of GSS Dala that contracted a helicopter.

KIRA GA IYAYEN YARA DALIBAN MAKARANTU

Image
Muna jan hankulan iyayen Yara (Dalibai) da su Ku ji yi wa malaman makaranta ƙazafi akan ƙarɓar kuɗaɗen jarrabawa, saboda wata manufa ta su . Babu yadda za a ce makarantu su karɓi kuɗaɗe ba bisa umarni ba. Kuma ba wata makaranta a jahar Kano da ta taɓa karbar kuɗin jarrabawar Qualify Examination har ₦7,000 daga hannun iyayen Yara.   Dan haka muna jan kunnen iyayen Yara da su daina irin wannan muguwar ɗabi'ar ta neman kuɗi da ɓata wa malamai suna.   Comrade Auwalu Shuaibu Jae     Chairman Teachers Media 

GGJSS GIDAN KARA ENTREPRENEURSHIP

Image
Students that made smokeless charcoal at home 👍🏻💯👆🏻

Federal Government ta soke zancen mayar da FCE Kano Jami'a

FEDERAL GOVERNMENT Bayan Soke Jami’ar FCE Kano Tinubu ya Amince da Kafa Jami’o’in 2 Da Wasu kwalejoji Bola Tinubu Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka; Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa jami’o’in gwamnatin Tarayya guda 2 ɗaya a garin Mubi kamar yadda Sanata Elisha Ishako Abbo mai barin gado ya kai bukatar sa wurin Shugaban kasa jami’o’in guda biyu daya aikin gona, ɗaya kuma ta kiwon lafiya. Sai kuma kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 3. Jami’o’in da aka amince waɗanda tsarin kafa su zai fara kai tsaye sune: Federal University of Medical and Health Sciences, Kwale, Delta State. Federal University of Agriculture, Mubi, Adamawa State. Kwalejojin sune; Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Ilawe Ekiti, Jihar Ekiti Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Ididep, Ibiono, Jihar Akwa Ibom Kwalejin Ilimi ta Tarayya (Technical), Yauri, Jihar Kebbi. Har ila yau kuma ya amince da ɗaga daraj...