Federal Government ta soke zancen mayar da FCE Kano Jami'a

FEDERAL GOVERNMENT

Bayan Soke Jami’ar FCE Kano Tinubu ya Amince da Kafa Jami’o’in 2 Da Wasu kwalejoji
Bola Tinubu
Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka;

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa jami’o’in gwamnatin Tarayya guda 2 ɗaya a garin Mubi kamar yadda Sanata Elisha Ishako Abbo mai barin gado ya kai bukatar sa wurin Shugaban kasa jami’o’in guda biyu daya aikin gona, ɗaya kuma ta kiwon lafiya.
Sai kuma kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 3.

Jami’o’in da aka amince waɗanda tsarin kafa su zai fara kai tsaye sune:

Federal University of Medical and Health Sciences, Kwale, Delta State.
Federal University of Agriculture, Mubi, Adamawa State.
Kwalejojin sune;

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Ilawe Ekiti, Jihar Ekiti
Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Ididep, Ibiono, Jihar Akwa Ibom
Kwalejin Ilimi ta Tarayya (Technical), Yauri, Jihar Kebbi.
Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka;

Adeyemi College of Education, Ondo, Ondo State
Alvan Ikoku Federal College of Education, Owerri, Imo State.
Shin a nan me yayi zafi akan FCE Kano? Shin bata cika sharudadan da ya kamata a bata bane?

Ya kamata mahukuntan suyi duba na tsanaki a ajiye son zuciya ko kokarin nuna kabilanci

Tinubu ya dakatar da buɗe jami’o’i 37 da Buhari ya amince da kafa su
October 19, 2023
In "Bola Tinubu"


Buhari Ya Amince Da Kafa Sabuwar Kwalejin Kimiyya Da Fasaha Ta Tarayya A Kano da wasu Jihohi 2
April 12, 2022
In "Ilimi"


Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Sabbin Jami’o’i Masu Zaman Kansu Guda 37
May 16, 2023
In "Labarai"
 Comrade Auwalu Shuaibu Jae
  Teachers Media

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA