KIRA GA IYAYEN YARA DALIBAN MAKARANTU
Muna jan hankulan iyayen Yara (Dalibai) da su Ku ji yi wa malaman makaranta ƙazafi akan ƙarɓar kuɗaɗen jarrabawa, saboda wata manufa ta su . Babu yadda za a ce makarantu su karɓi kuɗaɗe ba bisa umarni ba. Kuma ba wata makaranta a jahar Kano da ta taɓa karbar kuɗin jarrabawar Qualify Examination har ₦7,000 daga hannun iyayen Yara.
Dan haka muna jan kunnen iyayen Yara da su daina irin wannan muguwar ɗabi'ar ta neman kuɗi da ɓata wa malamai suna.
Comrade Auwalu Shuaibu Jae
Chairman Teachers Media
Comments
Post a Comment