HONOURABLE RABIU SALEH GWARZO YA ZAMA SABON SHUGABAN GIDAN MALAMAI
Mai girma Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa tsohon Permanent Member Honourable Rabiu Saleh Gwarzo a matsayin babban sakataren Hukumar Kula da manyan makarantun Sakandire na jahar Kano (KSSSMB) . A inda shi kuma Dr. Kabiru Ado Zakirai ya koma da aiki Kano State Library a matsayin Babban sakatare na hukumar.
Sanarwa daga babban maimagana da yawun Gwamnan jahar Kano Honourable Sunusi Bature Dawakin-tofa.
Comrade Auwal Shuaibu Jae
Ɗauke da rahoto.
teachersmedia@15/12/2024
Comments
Post a Comment