GWAMNATIN KANO TA AMINCE DA BIYAN ₦71,000 A MATSAYIN MAFI ƘARANCIN ALBASHI

Maigirma Gwamnan jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan mafi ƙarancin albashi na ₦71,000 a maimakon ₦70,000 kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta amince. Gwamnan ya bayyana hakan a ranar Talata 29/10/2024 a fadar gidan gwamnati.
  Teachersmedia@jae.com

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA