GWAMNATIN KANO TA AMINCE DA BIYAN ₦71,000 A MATSAYIN MAFI ƘARANCIN ALBASHI
Maigirma Gwamnan jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan mafi ƙarancin albashi na ₦71,000 a maimakon ₦70,000 kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta amince. Gwamnan ya bayyana hakan a ranar Talata 29/10/2024 a fadar gidan gwamnati. Teachersmedia@jae.com