GOVT KANO ZA TA TANTANCE MALAMAN MAKARANTA YANFANSHO


Kwamitin tantance ma'aikatan kananan hukumomi 44 tare da 'yan fansho a karkashin shugabacin,Alhaji Umar Idi yana sanar da 'yan Fansho cewa Za a fara tantance 'yan fansho na Kananan hukumomi kamar haka:-

1-Kano Municipal - Ranar Labara da Alhamis (28/29-08-2024) a SUBEB Conference Hall 
2-Gwale-Ranar Juma'ah (30-08-2024) a SUBEB Conference Hall 
3-Dala -Ranar Asabar (31-08-2024) a SUBEB Conference Hall 
4-Fagge-Ranar Litinin (02-09-2024) a SUBEB Conference Hall 
5- Nasarawa- Ranar Talata (03-09-2025) s SUBEB Conference Hall 
6-Tarauni -Ranar Laraba (04-09-2024) a SUBEB Conference Hall 
Za ayi wannan tantancewa ne a hukumar kula da makarantun primary ta jiha wato SUBEB a sakatariya Audu Bako 
Ka tabbatar ka halacci tantancewar ranar da Za ayiwa karamar hukumar da kake. Babu wanda Za a saurari hanzarinsa bayan kammala tantancewar sai da gamshasshan uziri. Marasa lafiya iyalansu za su zo domin yiwa masu aikin jagoranci zuwa gidanjensu Ko Asibiti 

Signed
Bashir Habib Yahya,
Daraktan wayar da kan jama'a,
Na Ma'aikatar kudi ta jiha
22-08-2024

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA