GOVT KANO ZA TA TANTANCE MALAMAN MAKARANTA YANFANSHO
Kwamitin tantance ma'aikatan kananan hukumomi 44 tare da 'yan fansho a karkashin shugabacin,Alhaji Umar Idi yana sanar da 'yan Fansho cewa Za a fara tantance 'yan fansho na Kananan hukumomi kamar haka:- 1-Kano Municipal - Ranar Labara da Alhamis (28/29-08-2024) a SUBEB Conference Hall 2-Gwale-Ranar Juma'ah (30-08-2024) a SUBEB Conference Hall 3-Dala -Ranar Asabar (31-08-2024) a SUBEB Conference Hall 4-Fagge-Ranar Litinin (02-09-2024) a SUBEB Conference Hall 5- Nasarawa- Ranar Talata (03-09-2025) s SUBEB Conference Hall 6-Tarauni -Ranar Laraba (04-09-2024) a SUBEB Conference Hall Za ayi wannan tantancewa ne a hukumar kula da makarantun primary ta jiha wato SUBEB a sakatariya Audu Bako Ka tabbatar ka halacci tantancewar ranar da Za ayiwa karamar hukumar da kake. Babu wanda Za a saurari hanzarinsa bayan kammala tantancewar sai da gamshasshan uziri. Marasa lafiya iyalansu za su zo domin yiwa masu aikin jagoranci zuwa gidanjensu Ko Asibiti Sign...