Kungiyar kwadago ta dakatar da yakin aiki na kwanaki biyar
Jaridar Vanguard ta ruwaito yadda shugabannin ƙungiyoyin ƙwadagon suka bayar da tabbacin janye yajin aikin.
A cewar Vanguard yayin tattaunawar ƙungiyoyin ƙwadagon da wakilcin gwamnatin Najeriyar na safiyar yau ne aka kai ga nasarar janye yajin aikin da misalin ƙarfe 10 na safiya wanda tuni ya kassara harkokin hada-hada a sassan ƙasar.
Comments
Post a Comment