KANO STATE OF EMERGENCY ON EDUCATION
*KANO STATE EMERGENCY ON EDUCATION*
A Alhamis 2/5/2024 ƙungiyoyin Fara hula dana ma'aikatun ilimi su ka gabatar da buƙatarsu ga Gwamnatin Kano ta hannun Honourable Commissioner of Education Alhaji Umar Haruna Doguwa na neman Gwamnatin Jahar Kano da ta zartar da dokar taɓaci akan harkar ilimi (state of Emergency on Education ). Saboda matsanancin taɓarɓarewar ilimi da aka samu a jahar Kano.
Ƙungiyoyin da suka gabatar da wannan koke sun haɗa da:-
- NUT Kano
- ANCOPS
- AOPSHON
- SBMC
- PTA da sauransu.
- AKY KWANKWASIYYA EDUCATION SUPPORT
Comrade Auwalu S. Ja'e
@teachersmedia20240504
Comments
Post a Comment