SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

Hukumar kula da makarantun primary schools ta fara bawa dukkanin ma'aikatanta damar fara futar da payment slip na albashi daga watan Junairu na shekarar 2024 daga yanzu. A inda hukumar bisa haɗin guiwa da kungiyar malaman makaranta reshen jahar Kano (NUT) su ka sanar.
  Comrade Baffa Ibrahim Garko shugaban kungiyar NUT shi ne ya ci alwashin ganin an zamanantar da wannan tsari na albashi kamar yadda ake yi a sauran ma'aikatu na Duniya baki daya. Comrade Baffa ya ƙara isar da sakon godiya ga Maigirma Gwamnan jahar Kano His Excellency Eng Abba Kabir Yusuf tare da shugaban hukumar ilimin baidaya bisa yadda da amincewa da wannan tsari.
  Comr. Auwalu S. Jae dauke da rahoto
  teachersmedia@3/3/2024

Comments

Popular posts from this blog

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA