NUT KANO STATE WING
Shugaban Kungiyar Malaman Makaranta Ta Jahar Kano Com. Baffa Ibrahim Garko Yana yiwa Yan'uwa Malaman Makaranta Nasiha Akan Da Mu Zama Masu Haquri,Juriya, Da Nuna Halin Girma Da Ilimi A Duk Al'amarinmu Da Kuma Biyayya Ga Shugabaninmu Baki Daya, Saboda Mune Masu Koyawa Yaranmu Tarbiya Da Dabi'a Tagari.
Bayan Haka yayi Nasiha Akan Yadda Wasu Suke Maganganu Mararsa Kan Gado Akan Shugabanninmu Wanda Bazai Haifarmana Da Da Mai Ido Ba A Matsayinmu Na Malamai. Dan Haka Mu Cigaba Da Haquri Allah Zai Kawomana Alheri A Cikin Sana'armu.
Comments
Post a Comment