Posts

Showing posts from March, 2024

KUMBOTSO ANCOPS NEWLY LEADERSHIP

Image
Newly Kumbotso ANCOPS Chairperson Comrade Hajiya Hauwa Hussain said, they would work hand to hand with all principals with honest. She call the attention of all principals to pay ANCOPS contribution of ₦1,000 monthly.   Hajiya Hauwa said again they would give a good cooperation to Zonal Education Directorate of Kumbotso with any means of assistance.        Reported by Comrade Auwal S. Ja'e  Teachersmedia@27032024

NUT KANO STATE WING

Image
 Shugaban Kungiyar Malaman Makaranta Ta Jahar Kano Com. Baffa Ibrahim Garko Yana yiwa Yan'uwa Malaman Makaranta Nasiha Akan Da Mu Zama Masu Haquri,Juriya, Da Nuna Halin Girma Da Ilimi A Duk Al'amarinmu Da Kuma Biyayya Ga Shugabaninmu Baki Daya, Saboda Mune Masu Koyawa Yaranmu Tarbiya Da Dabi'a Tagari. Bayan Haka yayi Nasiha Akan Yadda Wasu Suke Maganganu Mararsa Kan Gado Akan Shugabanninmu Wanda Bazai Haifarmana Da Da Mai Ido Ba A Matsayinmu Na Malamai. Dan Haka Mu Cigaba Da Haquri Allah Zai Kawomana Alheri A Cikin Sana'armu.

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

Image
Hukumar kula da makarantun primary schools ta fara bawa dukkanin ma'aikatanta damar fara futar da payment slip na albashi daga watan Junairu na shekarar 2024 daga yanzu. A inda hukumar bisa haɗin guiwa da kungiyar malaman makaranta reshen jahar Kano (NUT) su ka sanar.   Comrade Baffa Ibrahim Garko shugaban kungiyar NUT shi ne ya ci alwashin ganin an zamanantar da wannan tsari na albashi kamar yadda ake yi a sauran ma'aikatu na Duniya baki daya. Comrade Baffa ya ƙara isar da sakon godiya ga Maigirma Gwamnan jahar Kano His Excellency Eng Abba Kabir Yusuf tare da shugaban hukumar ilimin baidaya bisa yadda da amincewa da wannan tsari.   Comr. Auwalu S. Jae dauke da rahoto   teachersmedia@3/3/2024