44LGEAS HAND OVER FOR ES

*SUBEB/44LGEAs* 
       _E/S Hand over_
A ranar Laraba 14/2/2024 dukkanin Executive Secretaries na dukkanin 44LGEA su ka sauka daga mukaminsa, a inda su ka yi *HAND OVER* ga dukkanin manya-manyan Officers da su ke aiki a waɗannan LGEAs kamar yadda Shugaban Hukumar SUBEB Kano ya basu umarni a ranar 13/2/2024 . A inda a ƙaramar hukumar Gwale Tsohon E/S ya mika ragamar aiki ga Malam Muntari Inuwa a matsayin sabon Acting E/S. Haka ma a ƙaramar hukumar Nassarawa ma tsohon E/S ya mika ragamar aiki ga sabon Acting E/S kamar yadda doka ta tanada.
  Teachers Media ta na yi muku fatan alkhairi.
  Comrade Auwalu Shuaibu jae dauke da rahoto.
 teachersmedia@14022024

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

NUT Kano State ta magantu akan rashin sa wa wasu malamai promotion

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA