NIGERIA UNION OF TEACHERS KANO STATE WING TANA ISAR DA SAKON GODIYA GA GWAMNATI BISA DAWO DA BIYAN ALBASHIN SABABBIN MA'AIKATA

 Shugaban Malaman makaranta na jahar Kano comrade Baffa Ibrahim Garko na isar da godiya ga Maigirma Gwamnan jahar Kano His Excellency Abba Kabir Yusuf bisa amincewa da dawo da sababbin Malaman makaranta tare da ci gaba da biyansu albashinsu a ranar 15/12/2023. Da Kuma basu dama da ya yi wajan aiwatar da wannan aiki na tantance sabbin Malaman makaranta a dukkannin fadin jahar Kano.
  Sannan ya Kara da Jan kunnen dukkannin wadannan ma'aikata da su zage dantse wajan aiwatar da aikinsu bisa gaskiya da amana.
  Comrade Auwalu Shuaibu Jae dauke da rahoto.

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA