NUT ta yaba wa Gwamnatin Kano

Ƙungiyar malaman makaranta Reshen jahar Kano (NUT) bisa jagorancin Comrade Baffa Ibrahim Garko ta yi godiya ga Gwamnatin jahar Kano bisa dawo da sababbin malaman makaranta da aka dawo dasu bakin aiki . Haka zalika ƙungiyar ta sake yin kira ga Gwamnatin da ta yi duk maiyuwu wa wajan ganin an dawo wa da dukkanin malaman makaranta promotion da aka dakatar musu da shi.
  Comrade Auwalu Shuaibu Jae
    Teachersmedia@24/11/2023

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA