NUT Kano sun bawa Principal na GJSS Achika ₦50,000

A Ranar Asabar 11/11/2023 Ƙungiyar malaman makaranta ta jahar Kano NUT ta bawa Mal. Rabi'u gudummawar ₦50,000 domin rage masa raɗaɗin satar da aka yi masa ta Abun Hawa a gidansa dake Wudil LGA har ma da wasu da dama daga kananan hukumomin Jahar Kano.
   nutkano@mediahouse

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA