Gwamnatin jahar Kano za ta dawo da ma'aikata sama da 9,332.

  Gwamnatin jahar Kano ta amince da dawo da ma'aikata kimanin 9,332 daga cikin wadanda aka dakatar a watan Mayu 2023 .
   Gwamnatin jahar ta ce gwamnatin da ta gabata ta dauki mutane da yawa wadanda ba su cancanta ba. Saboda a binciken da aka yi an gano har yarinya yar shekaru 13 aka ɗauka aiki .

Comments

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA