NCE/DEGREE DLS

 Muna sanar da dukkannin Jama'a masu sha'awar shiga NCE, DEGREE DISTANCE LEARNING PROGRAMMES an fara sayar da Application Forms.

  Duk masu sha'awa sai su tuntube mu ta wannan lambar wayar  08036614747 

ko ta Email address:- kanoteachersmedia@gmail.com. ko a zo Offishimmu a same mu dake kan titin Sheikh Ja'afar Mahmud Adam kusa da Sabon titin Zuwa Panshekara, BI Nigeria LTD 

Comments

  1. Permit our endeavor to contribute our ability into this blog, Comrade.

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

SUBEB DIGITAL PAYMENT SLIP

BA MU YADDA DA YANKAN MORTGAGE BA- NUT

BA ZA MU SAKE YADDA DA CIN ZARAFIN MALAMAN MAKARANTA BA