Ku kula da ƴaƴanku iyaye

  Ya kamata iyaye ku hana ƴaƴanku shiga bangar siyasa.
  Na tabbata ba ku taba ganin wani Dansiyasa da ya ke sa yayansa a bangar siyasa ko ya bashi kwaya ya sha domin bangar siyasa
      SAY NO TO VIOLENCE
.               @Teachersmedia

Comments

Popular posts from this blog

NUT KANO BA TA SAN WANI ALWAILARI MEDIA PRESS BA- Comrade Auwal Shuaibu

PROFESSOR RAKAKA YA RASU

NUT DALA TA KAI WA IYALAN M. AISHA TALLAFI- COMRADE AUWAL S