Posts

Showing posts from March, 2023

Ramadan Calendar

Image

Ku kula da ƴaƴanku iyaye

Image
  Ya kamata iyaye ku hana ƴaƴanku shiga bangar siyasa.   Na tabbata ba ku taba ganin wani Dansiyasa da ya ke sa yayansa a bangar siyasa ko ya bashi kwaya ya sha domin bangar siyasa       SAY NO TO VIOLENCE .               @Teachersmedia

Together we can solve our Educational challenges

Image

NCE/DEGREE DLS

 Muna sanar da dukkannin Jama'a masu sha'awar shiga NCE, DEGREE DISTANCE LEARNING PROGRAMMES an fara sayar da Application Forms.   Duk masu sha'awa sai su tuntube mu ta wannan lambar wayar  08036614747  ko ta Email address:- kanoteachersmedia@gmail.com. ko a zo Offishimmu a same mu dake kan titin Sheikh Ja'afar Mahmud Adam kusa da Sabon titin Zuwa Panshekara, BI Nigeria LTD