Posts

Showing posts from February, 2024

44LGEAS HAND OVER FOR ES

Image
*SUBEB/44LGEAs*         _E/S Hand over_ A ranar Laraba 14/2/2024 dukkanin Executive Secretaries na dukkanin 44LGEA su ka sauka daga mukaminsa, a inda su ka yi *HAND OVER* ga dukkanin manya-manyan Officers da su ke aiki a waɗannan LGEAs kamar yadda Shugaban Hukumar SUBEB Kano ya basu umarni a ranar 13/2/2024 . A inda a ƙaramar hukumar Gwale Tsohon E/S ya mika ragamar aiki ga Malam Muntari Inuwa a matsayin sabon Acting E/S. Haka ma a ƙaramar hukumar Nassarawa ma tsohon E/S ya mika ragamar aiki ga sabon Acting E/S kamar yadda doka ta tanada.   Teachers Media ta na yi muku fatan alkhairi.   Comrade Auwalu Shuaibu jae dauke da rahoto.  teachersmedia@14022024